ADDU'OIN BIYAN BUKATA
SALLAR BIYAN BUKATA NAN TAKE A DAREN JUMA'A A daren Juma'a, ka yi wanka. Ka sa kaya mai tsarki da tsafta kuma mai kyau, Ka yi sallah raka'a hudu da sallama biyu. Ka karanta a raka'ar farko Fatiha, sai : ﺩﺎﺒﻌﻟﺎﺑ ﺮﻴﺼﺑ ﻪﻠﻟﺍ ﻥﺍ ﻪﻠﻟﺍ ﻲﻟﺍ ﻱﺮﻣﺍ ﺽﻮﻓﺍ "Ufawwidu amri ilallah. Innallaha basirun bil ibad" sau dari (100). A raka'a ta biyu ka karanta Fatiha, sai : ﺐﻳﺮﻗ ﺢﺘﻓ ﻭ ﻪﻠﻟﺍ ﻦﻣ ﺮﺼﻧ " Nasrun minallahi wa fatahun qarib" sau 100. A raka'a ta uku ka karanta Fatiha, sai : ﺭﻮﻣﻻﺍ ﺮﻴﺼﺗ ﻪﻠﻟﺍ ﻲﻟﺍ ﻻﺍ " Ala ilallahi tasirul umur" sau 100. A raka'a ta hudu ka karanta Fatiha, sai : ﺎﻨﻴﺒﻣ ﺎﺤﺘﻓ ﻚﻟ ﺎﻨﺤﺘﻓ ﺎﻧﺍ "Inna fatahna laka fat-han mubinah" sau 100. Bayan sallama sai ka fada sau 100 ﺮﻴﺼﻤﻟﺍ ﻚﻴﻟﺍﻭ ﺎﻨﺑﺭ ﻚﻧﺍﺮﻔﻏ "Gufranaka Rabbana wa ilaikal masir" Sannan sai ka yi sujuda ka ce sau 100 ﻪﻴﻟﺍ ﺏﻮﺗﺍﻭ ﻪﻠﻟﺍ ...
salam malam ya akai banga bayaninba don allah ataimaka
ReplyDelete