Posts
MATA KAWAI
- Get link
- X
- Other Apps
MAGANIN SANYIN MATA KO INFECTION Idan mace tana fama da kaikayi ko kuraje ko fitar farin ruwa mai wari ko bushewa ko daukewa ko budewa da kwailewa da rashin sha'awa ko gamsuwa da sauran cututtukan sanyi, sai a gwada daya daga cikin wadannan hanyoyi. 1)A samu Saiwar(jijiya) Garafuni da Sassaken Magarya, sai a tafasa, idan ya dan huce sai mace ta dinga kama ruwa da shi. Kullum sau daya. Yana maganin budewa da kaikayin gaba. 2) A samu Garafuni da Sassaken Sanya sai a tafasa, Sai mace ta dinga shan rabin kofi da safe, rabi da yamma. Yana fitar da dattin mara da maganin farin ruwa mai wari. 3) A samu Furen Tumfafiya, sai a shanya ya bushe, a daka a dinga zubawa a cikin Nono ana sha. Yana magance matsalar ruwan infection. 4) A samu Lalle da Ganyen Magarya da Kanumfari, a hada waje daya a daka sannan a tafasa a zuba farin miski a ciki. Idan ya dan huce sai ta shiga ciki ta zauna tsawon kamar minti goma. Yin haka yana maganin kaikayi da kuraje da budewa da dadewar gaba. ...
ADDU'OIN BIYAN BUKATA
- Get link
- X
- Other Apps
SALLAR BIYAN BUKATA NAN TAKE A DAREN JUMA'A A daren Juma'a, ka yi wanka. Ka sa kaya mai tsarki da tsafta kuma mai kyau, Ka yi sallah raka'a hudu da sallama biyu. Ka karanta a raka'ar farko Fatiha, sai : ﺩﺎﺒﻌﻟﺎﺑ ﺮﻴﺼﺑ ﻪﻠﻟﺍ ﻥﺍ ﻪﻠﻟﺍ ﻲﻟﺍ ﻱﺮﻣﺍ ﺽﻮﻓﺍ "Ufawwidu amri ilallah. Innallaha basirun bil ibad" sau dari (100). A raka'a ta biyu ka karanta Fatiha, sai : ﺐﻳﺮﻗ ﺢﺘﻓ ﻭ ﻪﻠﻟﺍ ﻦﻣ ﺮﺼﻧ " Nasrun minallahi wa fatahun qarib" sau 100. A raka'a ta uku ka karanta Fatiha, sai : ﺭﻮﻣﻻﺍ ﺮﻴﺼﺗ ﻪﻠﻟﺍ ﻲﻟﺍ ﻻﺍ " Ala ilallahi tasirul umur" sau 100. A raka'a ta hudu ka karanta Fatiha, sai : ﺎﻨﻴﺒﻣ ﺎﺤﺘﻓ ﻚﻟ ﺎﻨﺤﺘﻓ ﺎﻧﺍ "Inna fatahna laka fat-han mubinah" sau 100. Bayan sallama sai ka fada sau 100 ﺮﻴﺼﻤﻟﺍ ﻚﻴﻟﺍﻭ ﺎﻨﺑﺭ ﻚﻧﺍﺮﻔﻏ "Gufranaka Rabbana wa ilaikal masir" Sannan sai ka yi sujuda ka ce sau 100 ﻪﻴﻟﺍ ﺏﻮﺗﺍﻭ ﻪﻠﻟﺍ ...